Lesson Notes / Scheme of work
Primary 1 | Primary 2 | Primary 3
Primary 4 | Primary 5 | Primary 6
Question Bank
Primary 1 | Primary 2 |Primary3
Primary 4 | Primary5 | Primary6
PRIMARY FIVE HAUSA LANGUAGE SECOND TERM QUESTIONS
SUBJECT: [HAUSA]
- __________ na nufin sunan mutum, dabba, garikoabubuwa
- Aikatau
- Siffa
- Suna
- Mahadi
- Misalin sunan mutum shi ne _____________
- Jonh da abdullahi
- Itace da katako
- Takarda da biro
- Dukansu
- Misalin sunan dabba a nan shi ne __________
- Kare da jaki
- Musa da Abraham
- Babukodaya
- Dukansu
- Wane ne baya cikin misalign sunangari _________
- Abuja
- Kaduna
- Maiduguri
- Fensir da takarda
- Muna da ire-iren suna guda _________________
- Uku
- Hudu
- Biyar
- Shidda
- Sunan yanka shi ne wandaakefarawa da ______
- Babbanharufa
- Madaidaici
- Dukansu
- Babukodaya
- Sunan gama-gari shi akan fara shi ne da ________
- Tsauti
- Waka
- Karaminharufa
- Daidai
- Aikin baba shi ne _________________________
- Biyankudinmakaranta
- Yawo
- Fada
- Kuka
- Aikin mama a cikin gida shi ne ________________
- Kula da yara
- Gulma a gida
- Dukanyara
- Babukodaya
- Aikin yaro a cikin gida shi ne ____________________
- Sata a cikingida
- Hira a cikingida
- Share cikingida
Zama da dotti
If you need the content at an affordable price (N500) ONLY, feel free to contact us.
+2348039740135 : whatsapp
Are you a school owner or a teacher,
Click to join Teachers’ Connect to learn more…
Previous post: [ MATHEMATICS PRIMARY TWO FIRST TERM QUESTIONS ]